Tehran (IQNA) An gudanar da buda baki da zaman makoki na daren 19 ga watan Ramadan tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul bait a masallacin na birnin Douala, birni mafi girma kuma hedkwatar tattalin arzikin kasar Kamaru, tare da addu'o'i da jawabai na addini.
Lambar Labari: 3488952 Ranar Watsawa : 2023/04/10